
Mallakar makamai: Ƴan sanda sun kama mutane 720 a Lagos
Sunday, 15 November 2020
Comment

Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta tabbatar da kama mutane 720 inda aka same su da abubuwa daban-daban da suka hada da bindigogi kirar gargajejiya da harsasai.
from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/3f3MAzl
via IFTTT
0 Response to "Mallakar makamai: Ƴan sanda sun kama mutane 720 a Lagos"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?