--
Ku bani lambarsa, ya gamsar da ni matuka - Budurwa da aka yi wa fyade ta roki kotu

Ku bani lambarsa, ya gamsar da ni matuka - Budurwa da aka yi wa fyade ta roki kotu


Maimakon ta fito fili ta gayawa alkali Chabaya yayi mata fyade, sai cewa tayi ya gamsar da ita, fiye da tunanin mai rai, ta ce ba za ta bari a yanke masa hukunci ba 


Wani Oscar Chabaya, mai shekaru 34, dan Botswana, yana shiga gidajen daliban jami'a ta taga, a kalla masu shekaru 24, idan yayi fyaden har neman kari suke yi 


Chabaya ya fada dakin budurwar da tsakar dare, bayan ya saci na sata, sai ya tsoratar da budurwar da wuka, kafin ya fara sarrafa jikinta yadda ya ga dama Wacce aka yi wa fyade ta ki bayar da shaida a kotu a kan wanda yayi mata fyade, 



a cewarta, ya gamsar da ita kwarai. Kamar yadda New Zimbabwe suka ruwaito, mamaki ya kama wani alkali a wata kotun majistare da ke Botswana, yayin da wata wacce Oscar Chabaya mai shekaru 34 ya yiwa fyade ta ki bayar da shaida a kansa.


 Maimakon budurwar ta yi gaggawar sanar da hukuma wanda yayi mata fyade, sai ta ki, hasalima ta ce ya gamsar da ita. Kamar yadda aka tattaro bayanai, wanda ake zargin, 


ya fara shiga gidansu budurwar tun watan Maris na 2017, idan ta bar taga a bude. Bayan ya shiga, sai ya duba abubuwan da zai sata, kamar waya haka, tukunna ya lallaba yayi mata fyade. 


Ana zargin Chabaya da shiga gidajen daliban jami'a a kalla masu shekaru 24, kafin ya balle kofa yayi musu fyade. Kafin ya fara, ya kan ce musu ya kware a sarrafa mace a gado, har kiransa suke yi don neman kari. 


Yana amfani da wuka ne, don ya tsoratar kafin ya fara fyaden. An taba kama sa a watan Afirilun 2017 bayan wata ta yanke shi yayin da ya ke kokarin guduwa, sai aka auna jinin aka ga yayi daidai da nasa. 


Maimakon wannan budurwa ta fito fili ta bayar da shaida a kan wanda ake zargin yayi mata fyade, sai tace ya gamsar da ita, fiye da tunanin mai rai, duk da dai da-karfi da-yaji yayi mata fyaden. 


Alkalin kotun majistare, Willie ya na korafin yadda fyade ya zama ruwan dare a Botswana, kuma mutane kamar Chabaya sun cancanci hukunci mai tsanani, shafin Linda Ikeji ya wallafa


SOURCE: Legit

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "Ku bani lambarsa, ya gamsar da ni matuka - Budurwa da aka yi wa fyade ta roki kotu "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?