
Kalli Yanda Sabbin zafafan hotunan Rahama Sadau ya janyo cece-kuce
Monday, 2 November 2020
Comment
Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta wallafa sabbin zafafan hotunanta - A cikin hotunan an gano jarumar sanye da wata doguwar riga mai budadden baya
Sai dai wannan kwaliyya tata ta bar baya da kura domin wasu daga cikin mabiyanta sun caccake ta Shahararriyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta saki wasu zafafan hotunanta a shafin sadarwa ta Intagram.
Jarumar ta kasance cikin ado da walwali inda ta sanya doguwar riga na gani da fada. Sai dai a daya daga cikin hotunan da jarumar ta wallafa a shafin nata, an gano yadda aka bude bayan doguwar rigar wato ma’ana dukka bayanta ya kasance a waje.
Hakan ya sanya wasu daga cikin mabiya shafin nata suka nuna rashin jin dadinsu a kan wannan shiga tata, yayinda wasu kalilan suka dunga koda irin kyau da shigar tayi mata.
Ga wasu daga cikin sharhin da mabiya shafin nata suka yi:
111.yusra: "Ya Allahu ikon Allah sai anyi magana kuce Allah da zuciya yake anfaniya sallam na taya ki kuka wlh tin yanzu."
official_prince_abbah: "Waike yaushe zakiyi hankaline."
_ahmerdy_: "Anya za a mutu kuwa ansha kyau."
maman_bilal1: "Allah am min tubi jawmirawo yafan. Duniyare do kam badake ummugo."
fulani_fatima: "Ina kaunar wannan karfi naki, ba za ki taba yin laifi ba a iduna."
ommyterh: "Tohm Allah ya shirye mu."
fahard_star: "Ubangiji Allah yashiryar dake."
jr_mallam: "Yar Musulmai amma gabadaya bayanta a waje hakan bai kamata ba.
SOURCE: LEGIT.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Kalli Yanda Sabbin zafafan hotunan Rahama Sadau ya janyo cece-kuce "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?