--
Kalli Hotunan yadda hargitsi tsakanin Kwastam da yan smogal ya ci ran hafsan soji da mutum 2

Kalli Hotunan yadda hargitsi tsakanin Kwastam da yan smogal ya ci ran hafsan soji da mutum 2


Hargitsi ya barke tsakanin jami'an hana fasa kwabri NCS da wasu yan smugal a garin Igbo-Ora da ke jihar Oyo, sakamakon haka mutum 3 suka mutu cikinsu har da wani Laftana na soji mai suna Lt. Josia Peter.




Yayin tabbatar da lamarin, Kakakin hukumar yansandan jihar Oyo SP Olugbemiga Fadeyi, ya ce hargitsin ya faru ne tsakanin jami'an Kwastam na Federal Operations Unit (FOU), Zone A da wasu yan smogal 
ranar Juma'a 20 ga watan Nuwamba.



Ya ce yansanda na gudanar da bincike kan musabbabin aukuwan lamarin da ya kai ga mutuwan Laftana na soji tare da mutum 2 sakamakon raunukan harsashi da suka samu.

SOURCE: ISYAKU.COM

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "Kalli Hotunan yadda hargitsi tsakanin Kwastam da yan smogal ya ci ran hafsan soji da mutum 2"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?