
KAI TSAYE: Yadda zaben kasar Amurka ke gudana tsakanin Trump da Biden
Tuesday, 3 November 2020
Comment
A yau, Talata, 13 ga Nuwamba, zaben shugaban kasan Amurka ke gudana: Yan Amurka sun fito kwansu da kwarkwatansu domin zaben shugaban da zai jagorancesu shekaru 4 masu zuwa.
Masu takara a zaben nan sune shugaba Donald Trump na jam'iyyar Republican da Joe Biden na jam'iyyar Democratic. Legit.ng za ta kawo muku bayanan kai tsaye kan yadda abubuwa ke gudana.
Joe Biden ya samu nasara ta farko kan Trump, yayinda Trump ta dokeshi a wani A report by CNN indicates that Joe Biden has taken all 5 votes in Dixville Notch, a small township which is one of the first to announce results on the election day.
Rahoton CNN ya nuna cewa Joe Biden ya lashe zaben garin Dixville Notch, da kuri'u 5. Yayinda Trump ya lashe zaben Millsfield da kuri'u 16, cewar DailyMail.
SOURCE: LEGIT.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "KAI TSAYE: Yadda zaben kasar Amurka ke gudana tsakanin Trump da Biden "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?