
KAI TSAYE: Nigeria 0-0 Sierra Leone (Wasan kwallon fidda gwanin gasar AFCON)
Tuesday, 17 November 2020
Comment
Najeriya tana gwarawa da kasar Sierra Leone a wasar kwallon fidda gwanin gasar kasashen nahiyar Afrika da za'ayi a 2022. Yan kwallon Super Eagles ne kan gaba da maki 7 a zaurensu bayan nasara kan Lesotho, Benin da kuma kunnen jaki da Sierra Leone.
Najeriya ta tashi 4-4 da Sierra Leone a wasar da aka buga a filin kwallon Sam Ogbemudia dake Benin City, jihar Edo ranar Juma'a. Yanzu yan kwallon Super Eagles sun garzaya birnin Freetown, kasar Siera Leone domin buga wasa na biyu.
SOURCE: LEGIT.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "KAI TSAYE: Nigeria 0-0 Sierra Leone (Wasan kwallon fidda gwanin gasar AFCON) "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?