--
Jami'an kwastam sun bude wa fusatattun matasa wuta a Kebbi, mutum daya ya mutu

Jami'an kwastam sun bude wa fusatattun matasa wuta a Kebbi, mutum daya ya mutu

Tawagar jami'an hukumar kwastam ta Zone B, Kaduna da ke aiki a titin Kamba/Bunza sun harbi wasu matasa da ke zanga zanga inda suka kashe guda suka raunata wasu


from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/3poCNIO
via IFTTT

0 Response to "Jami'an kwastam sun bude wa fusatattun matasa wuta a Kebbi, mutum daya ya mutu"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?