--
Duk namijin da bashi da mata ba cikakke bane, bashi da farin ciki, Babban malami

Duk namijin da bashi da mata ba cikakke bane, bashi da farin ciki, Babban malami

A jihar Enugu, wani mai wa'azi, Ven. Henry Ibeanusi, a ranar Lahadi ya ce Ubangiji ya samar da aure don mutum ya samu cikar kamala da tarin farinciki a rayuwa.


from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/35wUb6g
via IFTTT

0 Response to "Duk namijin da bashi da mata ba cikakke bane, bashi da farin ciki, Babban malami"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?