
Da duminsa: Sabbin mutum 152 sun sake kamuwa da cutar korona a Najeriya
Sunday, 15 November 2020
Comment

Kamar yadda alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta NCDC ta bayyana, sabbin mutum 152 sun sake kamuwa da muguwacutar korona a dukkan fadin Najeriya.
from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/2Uviw61
0 Response to "Da duminsa: Sabbin mutum 152 sun sake kamuwa da cutar korona a Najeriya"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?