
Da duminsa: Kotu ta bukaci a iza keyar Sanata Ndume zuwa gidan maza a kan Batan dabon Maina
Monday, 23 November 2020
Comment
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja, ta bayar da umarnin kama Sanata Ali Ndume - Dama kotun ta umarci Sanata Ndume da ya gabatar da Maina gaban ta, kuma ya kasa
A zaman kotu na ranar Litinin, alkalin kotun ya bayar da umarnin damke Ndume Babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta bayar da umarnin damkar Sanata Ali Ndume, Sanatan jihar Borno, a kan batan Abdulrasheed Maina, wanda ya tsaya wa yayin karbar belinsa.
A zaman kotun na ranar Litinin, kotun ta umarci a kamo Ndume saboda rashin bayyana Maina wanda aka yanke wa hukunci a kan damfara.
Karin bayani na nan tafe...
SOURCE: LEGIT.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Da duminsa: Kotu ta bukaci a iza keyar Sanata Ndume zuwa gidan maza a kan Batan dabon Maina "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?