--
Ana ci gaba da kokarin ganin an tsayar da Goodluck Jonathan takara a 2023, An yi wani babban taro a Abuja akan hakan

Ana ci gaba da kokarin ganin an tsayar da Goodluck Jonathan takara a 2023, An yi wani babban taro a Abuja akan hakan

 


Rahotanni sun bayyana cewa ana ci gaba da kokarin ganin an tsayar da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan takara a shekarar 2023.


Wasu na kusa dashine ke ta wannan kokari daga kudancin Najeriya.  Rahoton TheNation yace an yi taro akan wannan lamari a Abuja wanda ya samu halartar wasu jiga-jigan siyasa.


Rahoton yace kudu na kokarin ganin ta kawo dan takara wanda zai iya lashe zaben ne ba wanda ba zai kai labari ba shiyasa suke son tsayar da Jonathan.  Hakanan akwai fargabar Arewa zata tsayar da dan takara a shekarar 2023.


Wata majiya data halarci taron ta bayyanawa jaridar cewa ba daga kudu kadai ba hadda wasu matasa daga Arewa na goyon bayan sake tsayawar Goodluck Jonathan takara.


SOURCE: LEGIT.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "Ana ci gaba da kokarin ganin an tsayar da Goodluck Jonathan takara a 2023, An yi wani babban taro a Abuja akan hakan"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?