
An kori mutane 5 daga kasar Belgium yayinda suke kokarin kona Al-Kur'ani
Friday, 13 November 2020
Comment

Wasu yan ta'ada kasar Denmark da ake zargin suna kokarin fusata Musulman kasar Belguim ta hanyar kona Al-Kur'ani sun shiga hannu kuma an fitar da su daga kasar.
from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/2IyHoHC
via IFTTT
0 Response to "An kori mutane 5 daga kasar Belgium yayinda suke kokarin kona Al-Kur'ani"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?