--
An damke mahaifiya tana kokarin sayar da jaririnta kudi N150,000

An damke mahaifiya tana kokarin sayar da jaririnta kudi N150,000




Jami'an hukumar yan sanda a jihar Anambara sun damke wata mata dake kokarin sayar da jaririnta na wata uku kudi N150,000. Matar mai suna, Emila Sunday, ta shiga hannu ne a kauyen Ire, Ojoto, karamar hukumar Idemili south a jihar Anambra, Daily Trust ta ruwaito. 


Tace matsanancin talauci da wahala ya sa ta haka, yan sanda suka bayyana. Tabbatar da haka, Kakakin hukumar yan sanda SP Haruna Mohammed, ya ce jaririn na cikin koshin lafiya, yayinda ake cigaba da gudanar da bincike kan lamarin. 


Cikakken bayani na kan tafe.....


SOURCE: LEGIT.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "An damke mahaifiya tana kokarin sayar da jaririnta kudi N150,000 "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?