--
Abin Murna: Ɗan Najeriya ne ya samar da rigakafin korona na Pfizer

Abin Murna: Ɗan Najeriya ne ya samar da rigakafin korona na Pfizer


Rigakafin korona da kamfanin Pfizer ya samar an bayyana cewa ɗan asalin Najeriya ne ya jagoranci samar da rigakafin a Amurka.


Ofishin jekadancin Amurka a Najeriya ya wallafa hoton likitan Dr Onyema Ogbuagbo a Twitter tare da cewa shi ya jagoranci samar da rigakafin korona na farko mai inganci a Amurka.


Onyema Farfesan magani ne da cuttuka masu yaɗuwa a Jami'ar Yale.


Ya yi digirinsa na farko a Jami'ar Calabar a 2003.




 SOURCE: BBCHAUSA

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "Abin Murna: Ɗan Najeriya ne ya samar da rigakafin korona na Pfizer"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?