
Zanga-zangar #SecureNorth: Ali Nuhu ya yi amai ya lashe
Monday, 19 October 2020
Comment

Fitaccen tauraron fina-finan Kannywood, Ali Nuhu, ya yi amai ya lashe sakamakon a yanzu ya shiga zanga-zangar #SecureNorth, inda a baya ya ƙi shiga gangamin.
from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/3o8nqUj
0 Response to "Zanga-zangar #SecureNorth: Ali Nuhu ya yi amai ya lashe"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?