--
Yanzu-yanzu: Yan sanda akalla 5 sun mutu a mumunan hadarin mota (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Yan sanda akalla 5 sun mutu a mumunan hadarin mota (Hotuna)


Akalla jami'an yan sanda biyar sun rasa rayukansu a mumuman hadarin motan da ya auku a titin Oba Ile, a Akure, birnin jihar Ondo ranar Talata, Punch ta ruwaito. An tattaro cewa yan sandan dake cikin mota kirar Toyota Hilux sun nufi hanyar tashar jirgin sama yayinda hadarin ya faru. 


Wani mai idon shaida ya ce hadarin ya faru ne sanadiyar gudun da yan sanda keyi. Kakakin hukumar yan sandan jihar, Mr Tee-Leo Ikoro, ya tabbatar da aukuwan haka amma bai san adadin wadanda suka mutu ba. "Sai na je asibitin da aka kaisu domin sanin adadin wadanda abin ya shafa." Yace


Source: Legit.ng 


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "Yanzu-yanzu: Yan sanda akalla 5 sun mutu a mumunan hadarin mota (Hotuna) "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?