Yanzu yanzu: Shugaban jam'iyyar PDP na jihar Zamfara ya rasu
Monday, 12 October 2020
Comment
Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Zamfara, Alhaji Ibrahim Mallaha, ya rasu a Gusau. An sanar da labarin mutuwar nasa ne a yau Litinin, 12 ga watan Oktoba, kamar yadda jaridar The Nation ta ruwaito.
Babu wani cikakken bayani kan abunda ya haddasa mutuwar nasa a daidai lokacin kawo wannan rahoton. Hakazalika, jam’iyyar PDP reshen jihar bata fitar da wata sanarwa ba game da mutuwar Shugaban nata.
Source: Legit
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Yanzu yanzu: Shugaban jam'iyyar PDP na jihar Zamfara ya rasu "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?