
Yanzu-yanzu: Matasa sun bankawa gidan talabijin mallakin Tinubu, TVC News, wuta
Wednesday, 21 October 2020
Comment
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa matasan jihar Legas sun afka gidan talabijin TVC News wanda ake zargin mallakin tsohon gwamnan Legas, Asiwaju Bola Tinubu, ne.
JUST IN: TVC Communications @tvcnewsng now under attack by hoodlums pic.twitter.com/JxmuzGzuXh
— Precious Amayo™ (@PAmayoTVC) October 21, 2020
Source: Legit
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Yanzu-yanzu: Matasa sun bankawa gidan talabijin mallakin Tinubu, TVC News, wuta "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?