
Yanzu yanzu: IGP ya bada umurnin baza 'yan sandan kwantar da tarzoma a jihohin Najeriya
Tuesday, 20 October 2020
Comment
Babban sufeta janar na 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu ya bada umurnin baza jami'an 'yan sanda masu kwantar da tarzoma, PMF, don magance tashe-tashen hankula da suke faruwa a kasar biyo bayan zanga-zanga.
Tun fara zanga-zangar rashin amincewa da cin zali da 'yan sandan SARS suke yi wa 'yan Najeriya, an rika samun bullar rikici a wasu jihohin Najeriya.
An kai hari gidajen gyaran hali guda biyu a jihar Edo a ranar 19 ga watan Oktoba inda kimanin fursunoni 2000 sun tsere an kuma kona kimanin ofisohin 'yan sanda uku hakan ya tilastawa gwamnonin Edo da Legas saka dokokin hana fita.
Ku saurari karin bayani ...
ATTACKS ON POLICE FACILITIES, OTHERS – IGP ORDERS DEPLOYMENT OF ANTI-RIOT POLICE OFFICERS
— Nigeria Police Force (@PoliceNG) October 20, 2020
· Charges Officers To Protect Lives And Defend Critical Infrastructure
Source: Legit
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Yanzu yanzu: IGP ya bada umurnin baza 'yan sandan kwantar da tarzoma a jihohin Najeriya "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?