‘Yan Najeriya na cin bashi dan siyen Abinci, kaso 68 na gidaje na cikin wahala>>NBS
Hukumar kididdiga ta kasa, NBS ta bayyana cewa ‘ya Najeriya da dama na fama da karancin Abinci inda da yawa ke cin bashi da siyen Abincin.
Ta kuma kara da cewa kaso 68 cikin 100 na gidajen Najeriya na cikin wahala, hakan na kunshene a cikin bayanin tattalin arzikin kasa da NBS din ta fitar na watan Augusta.
An yi binciken ne kan irin illar da cutar Coronavirus/COVID-19 tawa tattakin arzikin Najeriya. Rahoton yace gida 1 cikin 4 na ‘yan Najeriya na fama da bashi kamin zuwan cutar Coronavirus/COVID-19.
Sannan bayan zuwanta, kaso 1 cikin 3 sun ci bashi. Bashin kuma yawanci daga ‘yan uwa da abokan arzikine inda wanda akawa tambaya suka bayyana cewa sun kasa samun bashin gwamnati ko na banki.
“About one in four households were already indebted prior to the pandemic while nearly one-third have taken out new loans since the onset of the pandemic,” the report read.
“The food security situation in Nigeria remains precarious, even as the lockdown restrictions continue to be loosened,”
“The share of households experiencing moderate or severe food insecurity remained high at 68% in August 2020.”
“Loans obtained from more formal sources were far less frequent with only 9 percent of respondents reporting loans obtained from banks and microfinance institutions and 16 percent from cooperatives and savings associations,” the report explained.
“This could reflect barriers faced by Nigerian households to obtain formal loans in the face of a crisis and that many households instead must turn to friends and relatives for loans.”
Hutudole
0 Response to "‘Yan Najeriya na cin bashi dan siyen Abinci, kaso 68 na gidaje na cikin wahala>>NBS"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?