![Sarkin Musulmi ya yi muhimmin kira ga shugabanni duba abinda yace anan Sarkin Musulmi ya yi muhimmin kira ga shugabanni duba abinda yace anan](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhByZE5y6nEhbrQ7tR74H234C16lBaTC_1oQyStq7G0XHQghn4MQOj6uQXkdgt2c0tXoucWqXAM7e15oeRgE3W4wus_05V6k_CfG-zCAdNNBv8bjzbbhwKDOqr9XGLpcNgNpsZhy5pQha4/s320/0db30451f2b57913.webp)
Sarkin Musulmi ya yi muhimmin kira ga shugabanni duba abinda yace anan
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar na III ya yi muhimmin kira ga shugabanni - Ya yi kira garesu da su kwatanta adalci da daidaito a tsakanin mabiyansu
Ya yi wannan kiran ne yayin bikin bude Masallacin Juma'a na fadar masarautar Kaena a jihar Nasarawa Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar II, ya yi kira ga shugabanni na kananan hukumomi, jihohi da tarayya da su tabbatar da wanzuwar adalci da daidaito domin tabbatar da zaman lafiya a kasar nan.
Ya yi wannan kiran ne yayin bikin bude masallacin Jeans da ke fadar Osana na Keana da ke karamar hukumar Kena ta jihar Nasarawa a ranar Juma'a Basaraken, wanda shin shugaban majalisar koli ta al'amuran addinin Musulunci, ya ce,
"Ina kira ga 'yan Najerta da su guji hada al'amuran siyasa da addini kuma su cigaba da yi wa shugabanninsu addu'a
"Ina jinjinawa jama'a karamar hukumar Kaena a kan zaman lafiyar da suka runguma duk da banvancinsu a addini.
"Ina kara kira da a saka darussan tarihi a makarantu domin a samu abin sanar da nna baya a kan zaman lafiyar da magabatnasu suka yi," yace. A jawabinsa, Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya jinjinawa Sarkin musulmin a kokarinsa na tabbatar da zaman lafiya.
Source: Legit.ng
0 Response to "Sarkin Musulmi ya yi muhimmin kira ga shugabanni duba abinda yace anan"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?