
Sabbin mutum 225 sun harbu da Coronavirus/Covid-19 A Najeriya
Tuesday, 13 October 2020
Comment

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta sake fidda sanarwar kara samun adadin mutum 225 wanda suka harbu da cutar coronavirus a fadin kasar.
Sanarwar wanda hukumar ta wallafa ta cikin shafinta dake kafar sadarwa a ranar 13 ga watan Oktoba shekara ta 2020.
Haka zalika hukumar ta zayyana jahohin da aka samu karin masu cutar wadanada suka hada da:
225 new cases of #COVID19Nigeria;
— NCDC (@NCDCgov) October 13, 2020
Lagos-165
FCT-17
Rivers-13
Ogun-12
Niger-8
Delta-4
Ondo-2
Anambra-1
Edo-1
Ekiti-1
Kaduna-1
60,655 confirmed
52,006 discharged
1,116 deaths pic.twitter.com/JOL8s2Ztq3
Bayan haka cibiyar ta bada rahoton sallamar adadin mutum 52,006 sannan kuma an samu.mutuwar mutum 1,116 a fadin kasar.
Source: Hutudole
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Sabbin mutum 225 sun harbu da Coronavirus/Covid-19 A Najeriya"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?