Sabbin mutum 111 sun harbu da Coronavirus/Covid-19 A Najeriya
Saturday, 10 October 2020
Comment
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta sake fidda sanarwar kara samun adadin mutum 111 wanda suka harbu da cutar coronavirus a fadin kasar.
Sanarwar wanda hukumar ta wallafa ta cikin shafinta dake kafar sadarwa a ranar 10 ga watan Oktoba shekara ta 2020.
Haka zalika hukumar ta zayyana jahohin da aka samu karin masu cutar wadanada suka hada da:
111 new cases of #COVID19Nigeria;
— NCDC (@NCDCgov) October 10, 2020
Plateau-32
Lagos-23
FCT-15
Osun-11
Ogun-9
Oyo-6
Imo-4
Bauchi-3
Kaduna-3
Yobe-3
Rivers-2
60,103 confirmed
51,711 discharged
1,115 deaths pic.twitter.com/YXwV1RNUSy
Bayan haka cibiyar ta bada rahoton sallamar adadin mutum 51711sannan kuma an samu.mutuwar mutum 1,113 a fadin kasar.
Source: HUTUDOLE
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Sabbin mutum 111 sun harbu da Coronavirus/Covid-19 A Najeriya"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?