
Gwamnatin Nijeriya Ta Bude Shafin Bawa Matasa Tallafin Bashin Kudade Masu Yawa Domin A Bunkasa Musu Harkokin Kasuwancinsu Latsa nan👇domin cikewa yanzu
Wednesday, 14 October 2020
Comment
Daga Comr Abba Sani Pantami
Gwamnatin Nijeriya karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammad Buhari, ta bude shafin baiwa matasa tallafin bashin kudade masu yawa domin a bunkasa musu harkokin kasuwancinsu, a karkashin ma'aikatar matasa.
Babban Bankin Nijeriya wato CBN tare da hadin guiwar bankin NIRSAl MICROFINANCE BANK, suka dauki nauyin tattara bayanai masu bukatan bashin tallafin da gwamnatin kasar zata bayar.
Kowa ya shiga wannan link din domin ya nemi bashin
👇👇👇👇
Ina yiwa kowa fatan Alkhairi, Allah yasa al'ummar yankinmu na Arewa su amfana🤲🤲🤲
SOURCE: RARIYA
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Gwamnatin Nijeriya Ta Bude Shafin Bawa Matasa Tallafin Bashin Kudade Masu Yawa Domin A Bunkasa Musu Harkokin Kasuwancinsu Latsa nan👇domin cikewa yanzu"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?