
“Na kashe mutane 50 da na sace saboda sun kasa biyan kudin fansa”>>Wani babban mai garkuwa da mutane da ya shiga hannu
Wani dan shekaru 30 da ake zargi da satar mutane, Mohammed Sani, ya ce ya kashe sama da mutum 50 daga cikin wadanda ya yi garkuwar da su saboda ba za su iya biyan kudin fansa ba.
Sani, wanda jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sanda, DCP Frank Mba, ya gabatar da shi tare da wasu masu aikata laifuka 46 a hedkwatar rundunar ‘yan sanda ta musamman mai yaki da fashi da makami (SARS) da ke Abuja, ya ce ya gudanar da ayyukan nasa ne musamman a jihohin Kaduna, Katsina, Neja da Zamfara.
Sanye da kakin soji na bogi, Sani ya ce yana aiki ne ga wani Yellow Jambros, wanda ya ba shi bindigogi da kakin soji don gudanar da ayyuka.
Ya ce shi kwamandan sashe ne a kungiyar su kuma yana da wasu kasa da shi sama da 120 a karkashin jagorancinsa.
Sani, wanda ya ce bai san adadin yawan ayyukan satar da yake yi ba, ya ce an bar duk wadanda suka biya kudin fansa su tafi amma wadanda ba su iya biyan ba ana kashe su.
‘Sector commander’ of
notorious kidnap
syndicate confesses to
killing over 50 victims
because they could not
pay ransom
One of the leaders of a notorious kidnap gang, who was on police wanted list has admitted killing over 50 of his victims because they could not afford to pay ransom.
The suspect, Mohammed Sani, 30, made the shocking revelation on Wednesday, September 30, when he was paraded by the Force Public Relations Officer, DCP Frank Mba, alongside 46 other criminals at the Special Anti-Robbery Squad (SARS) Headquarters in Abuja.
Wearing a fake military uniform, Sani said he worked for one Yellow Jambros, who gave him guns and military uniforms for operations, adding that he carried out his operations mainly within Kaduna, Katsina, Niger and Zamfara.
The suspect said he was a sector commander in their kidnapping ring and had over 120 men under his command.
Sani, who said he has lost count of how many kidnap operations he carried out, said any of their victims that paid ransom were allowed to go but those that could not were killed.
Briefing news, DCP Mba said that Sani was nabbed by men of the Special Tactical Squad (STS) and has been on their wanted list for a while.
“His area of specialty is kidnapping for ransom and banditry. Occasionally he veers into cattle rustling. He belongs to an organised kidnapping gang that has gone ahead to sectorise their operations,” Mba said.
“Mohammed Sani is a sector commander within the larger kidnapping and banditry enterprise. He has over 100 men directly under his command. Sani reports to another big kidnapper that is on our wanted list known as Yellow Jambros,” Mba added.
Source: HUTUDOLE
0 Response to "“Na kashe mutane 50 da na sace saboda sun kasa biyan kudin fansa”>>Wani babban mai garkuwa da mutane da ya shiga hannu"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?