--
Manyan ‘yansanda ne ke karfafawa SARS gwiwa ta hanyar kiransu gwaraza idan suka muzgunawa farar hula>>Tsohon Kwamishinan ‘yansanda

Manyan ‘yansanda ne ke karfafawa SARS gwiwa ta hanyar kiransu gwaraza idan suka muzgunawa farar hula>>Tsohon Kwamishinan ‘yansanda

 
Tsohon kwamishinan ‘yansanda na jihar Legas, Fayai Owoseni ya bayyana cewa rundunar ‘yansandan ta SARS bata kai irin munin da ake mata kallo ba.

 

Yace runduna ce me kyau wadda kuma rusata ba shine mafita ba saboda gana da amfani a cikin al’umma.  Yace a ka’idar aikin SARS sai an samu bayanan sirri na aikata wani mugun aiki suke fita.


Yace amma duk Duniya babu inda dansanda yake fita aiki ya fara tare motoci yana duba wayoyij Mutane, yace dan haka gyara je ya kamata awa rundunar ba wai rusata ba.

Yace ana samun wasu shuwagabannin ‘yansandan na kiran ‘yansandan dake muzgunawa farar hula da gwaraza, yace to irin hakan na taimakawa wajan cin zarafin da wasu ‘yansandan suke, kamar yanda ya bayyanawa Vanguard a hirar da yayi dasu.

“The Special Anti-Robbery Squad is supposing to work based on intelligence, not just to go on the road.

 

“This is not done anywhere in the world, where a police man would stand on the road and be checking people’s telephones.

 

“This challenge continues as long as the police leadership favours officers that use extra-judicial means to carry out duty and count them as super cops.

 

“With these, they encourage all sorts of things that happen in the command.

 

“To be drafted to the Federal SARS, the condition is that you must have served for a period of three years in the force.

 

“But you now, a new constable cadet is taken and posted to SARS and other squads.

 

“I may not want to blame the leaders for this because during posting, letters come from all quarters requesting one thing and another.

 

“The police authorities must stand their ground to say that they want to work within the extant rules and regulations”.


Source: HUTUDOLE

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "Manyan ‘yansanda ne ke karfafawa SARS gwiwa ta hanyar kiransu gwaraza idan suka muzgunawa farar hula>>Tsohon Kwamishinan ‘yansanda"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?