--
Mahaifiya ta tozarta diyarta bayan kama ta da tayi a dakin otal da namiji (Kalli Bidiyo)

Mahaifiya ta tozarta diyarta bayan kama ta da tayi a dakin otal da namiji (Kalli Bidiyo)


Wata mata 'yar Najeriya ta ci mutuncin diyarta bayan kama ta da tayi da namiji a dakin otal A bidiyon wanda ya bazu, an ga mahaifiyar tana dukan diyarta yayin da take janta wajen dakin 


Jama'a da dama sun taru domin fahimtar abinda ke faruwa tsakanin matan biyu Wani bidiyon da ya bayyana na mahaifiya tana cin mutuncin diyarta da ta kama a dakin otal ya janyo cece-kuce. 


Kamar yadda bidiyon ya nuna, mahaifiyar ta kama diyarta a dakin otal tare da wani namiji. Bidiyon da shafin Linda Ikeji ya wallafa a shafinsa na Instagram, an ga mahaifiyar tana jan budurwar zuwa kafar bene yayin da take dukanta. Jama'a da yawa sun yi dandazo domin ganin me ke faruwa da har mahaifiyar ke jan diyar zuwa wajen otal din. 


Tabbas bidiyon ya janyo cece-kuce tsakanin samari da 'yan mata. Wasu sun tabbatar da cewa mahaifiyarsu za ta iya yi musu hakan. Wasu kuwa sun ce hakan ba za ta yiwu ba saboda iyayensu ba masu zafi bane kamar haka. 




A wani labari na daban, wata mata yar kasar Zimbabwe na fuskantar tuhumar kashe rai sakamakon hayar 'yan daba su zane yan matan saurayinta. Rebecca Masawi da 'yan daban da tayi haya guda 3, Zvikomborero Zvikoni, Liberty Guruve da kuma Tendai Dhai suna gaban kotu, akan laifin kinsan kai,


garkuwa da mutane da kuma fashi, bayan sun cutar da wata mata har ta mutu. Kamar yadda takardun kotu suka bayyana, ran Masawi yayi mummunan baci akan wasu 'yan mata dake bibiyar saurayinta, sai wata dabara tazo 


Source: Legit.ng


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: 

Related Posts

0 Response to "Mahaifiya ta tozarta diyarta bayan kama ta da tayi a dakin otal da namiji (Kalli Bidiyo) "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?