--
Kokarin gwamnati na karkatar da akalar tattalin arzikin Najeriya daga man Fetur ya fara tabbatuwa>>Minista Fantami

Kokarin gwamnati na karkatar da akalar tattalin arzikin Najeriya daga man Fetur ya fara tabbatuwa>>Minista Fantami

Ministan Sadarwa da tattalin arzikin Zamani, Dr. Isa Ali Pantami ya bayyana cewa Najeriya ta fara ganin sakamako me kyau kan canja akalar tattalin arziki daga dogaro da man Fetur.  


Fantami ya bayyana cewa a shekara 1 data gabata an samar da ayyukan yi 2,600 sannan an samu kudin shiga kusan Biliyan 2.

Ministan ya bayyana hakane yau a Abuja wajan kaddamar da wani shiri na kare bayanan ‘yan Najeriya da aka gudanar.

Source: Hutudole

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765


0 Response to "Kokarin gwamnati na karkatar da akalar tattalin arzikin Najeriya daga man Fetur ya fara tabbatuwa>>Minista Fantami"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?