
(Kalli Bidiyo) Sojoji sun suburbudi yan sanda masu amsan na goro hannun mutane a kan titi
Saturday, 17 October 2020
Comment
Yayinda gwamnati ke alkawarin gyare-gyare a hukumar yan sanda, wani bidiyo ya bayyana - An ga bidiyon Sojoji na dukan yan sanda suna umurtansu su mayarwa mutane kudaden da suka karba
daga hannunsu Abubuwan mamaki na faruwa a Najeriya kulli yaumin musamman tsakanin jami'an tsaron Najeriya.
Wani faifan bidiyo ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta inda aka yi takaddama tsakanin wasu jami'an sojoji da yan sanda a kan titi.
A cikin bidiyon, ana iya ganin lokacin da wani jami'in Soja yake marin dan sanda kan abinda yake yiwa fasinjojin dake wucewa.
Mun ji Sojan yana magana yana dukan dan sandan: "Me yasa kuke amsan kudi a hannunsu, ku mayar musu da kudadensu."
Kalli Bidiyon Anan:đđđ
Source: Legit.ng
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to " (Kalli Bidiyo) Sojoji sun suburbudi yan sanda masu amsan na goro hannun mutane a kan titi "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?