Jiga-jigan APC da PDP sun ajiye siyasa gefe, sun halarci auren 'dan Atiku da diyar Nuhu Ribadu
Saturday, 3 October 2020
Comment
Jiga-jigan Jam'iyyun APC Da PDP sun ajiye siyarsu gefe guda yayinda suka halarci daurin auren 'dan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar Da 'Yar tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa, Nuhu Ribadu.
An daura auren Aliyu Atiku Abubakar ne da Fatima Nuhu Ribadu a yau Asabar a Aso Drive dake Abuja.
Source: Legit.ng
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI:
0 Response to "Jiga-jigan APC da PDP sun ajiye siyasa gefe, sun halarci auren 'dan Atiku da diyar Nuhu Ribadu"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?