
Hotunan Rakiyar Sarkin Kano ga Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar A yayin da ya ke shirin komawa jihar Sokoto
Tuesday, 13 October 2020
Comment

Hotunan Mai martaba sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero ne ke sallama ga Mai alfarma sarkin musulimi alhaji Sa’ad Abubakar na lll a lokacin da ya ke yi mishi rakiya zuwa kan hanyar sa ta komawa jihar Sokoto.
Source: Hutudole
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Hotunan Rakiyar Sarkin Kano ga Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar A yayin da ya ke shirin komawa jihar Sokoto"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?