Hotuna: Wasu Daliban Makarantar Sakandare Guda Biyu Sun Mutu A Wani Hadarin Motar A Jihar Kwara
Saturday, 10 October 2020
Comment
Hatsarin ya afku ne da misalin karfe 2 na tsakar ranar Laraba, 7 ga watan Oktoba, a Gas Odota da ke kan babbar hanyar Ilorin – Ogbomoso.
Kamar yadda wani shaidar gani da ido ya wallafa hotunan a shafukan sa na sada zumunta.
Hatsarin wanda ya rutsa da motoci guda 4 yayi sanadin raunata wasu mutum 5 baya ga yin sanadiyar mutuwar daliban makarantar sakandiran.
Kwamandan hukumar FRSC, Jonathan Owoade, ya tabbatar da afkuwar lamarin, yayinda ya danganta faruwar hatsarin da gudun wuce sa’a.
Source: HUTUDOLE
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Hotuna: Wasu Daliban Makarantar Sakandare Guda Biyu Sun Mutu A Wani Hadarin Motar A Jihar Kwara"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?