Gwamnatin tarayya ta dakatar da Albashin malaman jami’a da basa kan tsarin IPPS
Saturday, 10 October 2020
Comment
Gqamnatin tarayya ta bada umarnin dakatar da albashin duk wani Malamin jami’a da wunansa ba ya cikin tsarin biyan Albashi na IPPIS.
Wannan umarni ya fitone saga ofishin babban Akanta na kasa, AGF inda yace suk wani ma’aikacin jami’ar da baya cikin tsarin IPPIS ta dalilin rashin Lafiya ko hutu ba za’a saurari uzurinsa ba.
Umarnin daina biyan Albashin zai fara ne daga watan Nuwamba me zuwa idan Allah ya kaimu. Sanarwar ta kuma kara da cewa, kowane malami sai ya kai kansa ofishin akanta janar din da takardun masu alaka an sakashi a tsarin kamin ci gaba da biyansa Albashi.
Yace a guri daya ne kawai za’a wa malami Uzuri idan karo karatu yake, kamar yanda Punch ta ruwaito.
“I am directed to inform you that any staff of your institution who has not enrolled on the IPPIS, either as a result of study leave (with pay), maternity leave or on medical ground, will no longer appear on the IPPIS payroll.
This is with effect from November 2020, except such staff presents himself/herself for the biometric data capture at the Office of the Accountant General of the Federation, Abuja.”
“In view of the above, kindly inform your staff in this category to urgently avail themselves for the biometric data capture at the OAGF,” the government stated in its memo to the vice chancello
Source: HUTUDOLE
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Gwamnatin tarayya ta dakatar da Albashin malaman jami’a da basa kan tsarin IPPS"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?