
Google ya taya Najeriya murnar cika shekaru 60 da samun ‘yancin Kai
Thursday, 1 October 2020
Comment
Shafin matambayi baya bata na Google ya taya Najeriya cika shekaru 60 da samun ‘yancin kai daga Turawan Mulkin Mallaka.
Ga duk wanda ya ziyarci shafin a yau zai ga hoton yanda suke taya kasar Najeriya cika shekaru 60 da samun ‘yancin kai, kamar yanda za’a iya gani a kasa:
Source: HUTUDOLE
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI:
0 Response to "Google ya taya Najeriya murnar cika shekaru 60 da samun ‘yancin Kai"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?