
Ganduje ya amince da sake bude manyan makarantu mallakin jihar a ranar 26 ga watan Oktober
Monday, 12 October 2020
Comment
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya amince da sake bude manyan makarantu mallakin jihar a ranar 26 ga watan Oktoba.

kwamishinar ilimi mai zurfi, Mariya Mahmoud Bunkure ce ta sanar da hakan a ranar Litinin.
Sanarwar ta biyo bayan dawo da makarantun sakandare da firamare a jihar a ranar Litinin.
Haka zalika kwamishiniyar ta umarci shugabanin makarantu, da ma’aikata da Daulubai da su kiyaye ka’idojin cutar Covid-19.
Source: Hutudole
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Ganduje ya amince da sake bude manyan makarantu mallakin jihar a ranar 26 ga watan Oktober"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?