--
FRSC ta umarci jami'anta da su koma kan tituna

FRSC ta umarci jami'anta da su koma kan tituna

A wata takarda ta ranar Juma'a, Bisi Kazeem, Kakakin hukumar FRSC yace shugaban hukumar, Boboye Oyeyemi, ya bayar da umarni, inda yace jami'an FRSC su cigaba.


from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/3kLF6mh
via IFTTT

0 Response to "FRSC ta umarci jami'anta da su koma kan tituna"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?