
Da duminsa: Sabbin mutum 170 sun harbu da korona a Najeriya
Saturday, 31 October 2020
Comment

Alkalumman hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa ta kasa (NCDC), na ranar Juma'a 30 ga watan Oktoban 2020 sun bayyan cewa sabbin mutum 170 sun harbu da cutar.
from Labaran Hausa 24/7 | LEGIT.NG https://ift.tt/35P8UZ6
via IFTTT
0 Response to "Da duminsa: Sabbin mutum 170 sun harbu da korona a Najeriya"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?