Da duminsa: Harbe-harbe ya barke a wata rumfar zabe a Ondo
Saturday, 10 October 2020
Comment
An fara harbe-harbe a rumfar zabe ta 11 da ke Edo Lodge a karamar hukumar Oke Ijebu ta jihar Ondo. Tuni aka tura jami'an 'yan sanda wurin domin kwantar da tarzomar.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar Ondo, Tee-Leo ikoro, ya tabbatar da harbe-harben da ake yi a Oke Jebu da ke Akure. Karin bayani na nan tafe...
Source: Legit.ng
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to " Da duminsa: Harbe-harbe ya barke a wata rumfar zabe a Ondo "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?