--
 Da duminsa: Buhari ya amince da fitar da biliyan 10 domin kidaya

Da duminsa: Buhari ya amince da fitar da biliyan 10 domin kidaya


Gwamnatin tarayya ta fara shiye-shiryen sake wata kidayar a shekarar 2021 - Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bayar da biliyan 10 ga hukumar kidaya ta kasa 


Ya amince da bayar da kudin don bin lungu da sakon Najeriya don aiwatar da kidayar Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bayar da Naira biliyan 10 ga hukumar kidaya ta kasa. 


A yadda jaridar The Nation ta ruwaito, za'ayi amfani da kudin ne don bin lungu da sakon kananan hukumomi 774 dake kasar nan. Jaridar Legit.ng ta tattaro bayanai akan yadda Shugaban kasa ya amince da karin Naira biliyan 4.5 akan kasafin 2021 don aiwatar da kidayar. 


Osinbajo yayi magana akan yadda gwamnatin Buhari ya amince da bayar da Naira biliyan 10 domin kidayar. Shugaban hukumar kidaya ta kasa, Eyitayo Oyetunji, ya bayyana hakan a Abuja ranar Litinin. 


Source: Legit.ng

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to " Da duminsa: Buhari ya amince da fitar da biliyan 10 domin kidaya "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?