
Da dumi-dumi: An kona ofishin 'yan sanda a Legas
Tuesday, 20 October 2020
Comment
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun kona ofishin 'yan sanda da ke Apapa Iganmu a jihar Legas kamar yadda The Punch ta ruwaito. Lamarin ya faru ne misalin karfe 9.45 na safiya a cewar wani da abin ya faru a idonsa.
Mai magana da yawun karamar hukumar Orile-Iganmu, Ayo Micheal ya ce, "Eh, an kai hari ofishin 'yan sandan.
"Ofishin da aka kona yana Apapa Iganmu amma shi ke kula da yankunan Iganmu a Apapa Iganmu da garin Orile da ke Coker/Aguda."
Source: Legit
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Da dumi-dumi: An kona ofishin 'yan sanda a Legas "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?