![Bidiyon Sabuwar Motar da Sanata Dino Melaye ya siya ta Dala Miliyan 1 Bidiyon Sabuwar Motar da Sanata Dino Melaye ya siya ta Dala Miliyan 1](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhVEGm5pZnM9QgmzfvAHwW-gooN3Mnmxs1l0PykS9ml70LmLoWCeaYdrm3ru6PSlR2ZSySCkpi5G3TwA1UOukYKc9bqdRlq-JkeGOhC4GJiHyo9ZZyfBY2MZPZVui-yUCegBEkxgxIVMFU/s0/5f777570dd83b-300x300.jpeg)
Bidiyon Sabuwar Motar da Sanata Dino Melaye ya siya ta Dala Miliyan 1
Saturday, 3 October 2020
Comment
Sanata Dino Melaye ya sayi motar Dala Miliyan 1 kirar Lamboghini Aventandor Roadstar wadda ana iya budewa da rufe samanta.
Sanata Dino Melaye dai ya saba sayen motoci kayan sawa da dai sauran abubuwan Amfanin Rayuwa masu dan karen tsada wanda a lokuta da dama suke daukar hankali.
Shafin Linda Ikeji ya tabbatar da sayen Motar ta Dino. Kalli bidiyonta a kasa da lamba me dauke da sunansa.
Source: HUTUDOLE
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI:
0 Response to "Bidiyon Sabuwar Motar da Sanata Dino Melaye ya siya ta Dala Miliyan 1"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?