
Bidiyon masu zanga-zangar SARS sunawa gwamnan Legas Ihun basa so
Monday, 12 October 2020
Comment

Bidiyo ya bayyana inda aka ga masu zanga-zangar SARS na wa gwamnan Legas Ihun basa so a yayin da yake kokarin musu jawabi.
Masu zanga-zangar dai sun tare Lekki Toll Gate. A yayin jawabin nasa, Gwamna Sonwo Olu ya bada tabbacin a Ranar Talarlta zai gana da shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Source: Hutudole
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Bidiyon masu zanga-zangar SARS sunawa gwamnan Legas Ihun basa so"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?