Babbar mota ta kashe Amarya da wasu mutane 3 a Kaduna
Friday, 9 October 2020
Comment
Wata babbar mota ta afkawa Wata Amarya da mutane 3 ta dannesu suka mutu a Kaduna. Lanarin ya faru ne a Refinery Junction inda Keke Napep da mashin suna tsaye motar dake dakon yashi ta hau kansu.
Bayan faruwar lamarin matasa sun taru a wajan inda suka tare titi wanda hakan ya kawo tsaikon ababen hawa, sai da jamk’an tsaro suka sa hannu sannan aka samu sauki.
Source: Hutudole
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Babbar mota ta kashe Amarya da wasu mutane 3 a Kaduna"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?