
Allah mai iko: Wata mata ta yi murnar kasancewa da cutar HIV har shekara 22
Friday, 23 October 2020
Comment
Wata mata mai suna Mancobeni Makhwayi yar asalin kasar Afrika ta kudu, ta wallafa a shafinta na sada zumunta cewa tana dauke da cutar HIV har tsawon shekara 22.
Mahaifiyar yara uku dukansu maza ta nuna farinciki da godiya ga Allah da ya sa ta yi tsawon rai har shekara 22 duk da yake tana dauke da cutar.
Ta ce Allah ne ya nuna ikonsa a harkar rayuwarta.
DAGA ISYAKU.COM
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765
0 Response to "Allah mai iko: Wata mata ta yi murnar kasancewa da cutar HIV har shekara 22"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?