Yanzu-Yanzu:Gwamnonin Jihohi 36 sun maka shugaba Buhari a kotu
Monday, 28 September 2020
Comment
Rahotanni daga Abuja na cewa gwamnonin jihohi 36 sun maka shugaban kasa, Muhammadu Buhari a kotun koli saboda kudirin doka me lamba 10 da ya sakawa hannu a watan Mayu.
Shugaban kasar ya sakawa kudirin dokar hannu ne wanda gwamnonin suka zargi cewa ya bashi damar daina kula da ayyukan manyan kotunan jihohi da kotunan daukaka kara na shari’a da customary Court.
Sunce tun bayan da waccan doka ta fara aiki, shugaban kasar kudin alkalan wadannan kotuna kawai yake biya inda ya bar jihohin da kula da ayyukan kotunan wanda sukace aikin gwamnatin tarayya ne.
hutudole
DAGA ISYAKU.COM
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI:
0 Response to "Yanzu-Yanzu:Gwamnonin Jihohi 36 sun maka shugaba Buhari a kotu"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?