
Yan Shi'a sun ja wa Jarumin Kannywood Yakubu Muhammed Kunne kan wani Fim, duba dalili
Ƴan shi'a sun jawa jarumi Yakubu Muhammed kunne akan sabon fim din nan mai taken FATAL ARROGANCE.
Fim ne na kudancin Nigeria wanda ake daukar sa a jihar Enugu.
Labaran Kannywood ta labarta cewa Ƴan shi'ar sun zargi ana shirya fim dinne domin a karkatar da fahimtar kisan kiyashin da sojoji sukayi musu a 2015 agarin zariya.
Source: Isyaku.com
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yan Shi'a sun ja wa Jarumin Kannywood Yakubu Muhammed Kunne kan wani Fim, duba dalili"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?