Uwar saurayi da kannansa sun tilasta budurwar wanke kwalliyarta daga zuwa gaisuwa
Wednesday, 2 September 2020
Comment
Wata wallafar wani matashi a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ta janyo cece-kuce daga samari da 'yan mata - Wani matashi mai suna Donald ya wallafa wani labari inda saurayi ya kai wa danginsa budurwar da yake son aure a Ibadan
Ganin fuskar budurwa da kwalliya, mahaifiyar saurayin da kanninsa mata sun bukaci ta wanke kwalliyar domin su tantance asalin fuskarta Wani ma'abocin amfani da Twitter ya yi wani bayani wanda ya janyo cece-kuce a kafar.
Ya bayyana yadda mahaifiyar saurayi da 'yan uwansa suka bukaci budurwar da ya kai musu, da ta wanke kwalliyarta a ziyarar farko da ta kai musu.
Donald ya ce, masu niyyar zama sirikan sun ce suna son ta goge kwalliyarta ne domin su ga fuskarta sosai. Hakan ne yasa suka mika mata tsumma domin ta goge kwalliyarta, amma budurwar ta ki yin hakan.
Ya wallafa: "Wani matashi ya kai wa mahaifiyarsa da danginsa budurwarsa a garin Ibadan. Mahaifiyarsa da 'yan uwansa mata sun bukaci da ta wanke fuskarta ta yadda za su kalleta da kyau. "Bata amince da wanan lamarin ba,
hakan yasa suka mika mata tsumma domin ta goge fuskarta amma ta ki." Wannan wallafar ta janyo cece-kuce domin kuwa wasu sun kalla hakan a matsayin cin mutunci da cin zarafi.
Wasu daga cikin martanin da samari da 'yan mata suka dinga yi wa wannan wallafar ta hada da:
SOURCE: LEGIT.NG
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Uwar saurayi da kannansa sun tilasta budurwar wanke kwalliyarta daga zuwa gaisuwa "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?