
Messi ya koma bakin aiki yana atisaye a baselona
Wednesday, 9 September 2020
Comment
Wannan ne karon farko da dan kasar ta Argentina ya yi atisaye tare da abokansa da ke kungiyar tun bayan zuwan sabon mai koyarwa Ronald Koeman, wanda aka bayyana cewa Messi baya farin ciki da zuwansa kungiyar.
Barcelona za ta yi wasanta na farko a gasar La Liga ta bana ranar 27 ga watan Satumba inda za ta fafata da Billarreal wasan dai ake ganin dan wasan zai fara fafatawa sai dai babu tabbas idan zai buga wasannin sada zumuntar da kungiyar zata fafata a ‘yan kwanakin nan.
Messi bai halarci gwajin cutar korona da kungiyar ta yi wa ‘yan wasanta ranar 30 ga watan Agusta ba kuma bai yi atisaye ba tun bayan da ya aike wa kungiyar takardar son barinta sai dai yanzu ana ganin zuciyar dan wasan tayi sanyi.
Barcelona da La Liga sun dage cewa ba zai bar kungiyar ba sai an biya yuro miliyan 700 idan har ana son dan wasan yabar kungiyar hakan yasa ake ganin babu kungiyar da a duniya zata iya biyan wannan kudin.
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Messi ya koma bakin aiki yana atisaye a baselona "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?