Kamfanin NORD: Nigeria ta ƙera motarta, duba hoto da bidiyo
Thursday, 3 September 2020
Comment
Kasar Najeriya ta sake samun motar da aka kera a cikinta kuma tuni bidiyon motar ya yi fice - Dan gajeren bidiyon ya nuna irin karfin da motar ke dashi a ido da kuma kyakyawan fentin da jikin motar ke dauke da shi
Wasu yan Najeriya da suka yi sharhi kan bindiyon sun ce ya nuna makoma mai kyau ga kasar Yan Najeriya da dama sun gaza yin shiru bayan wani bidiyo na wata mota kirar Najeriya ta yi fice a yanar gizo.
Shugaban kamfanin da ta kera motar mai suna Nord Tank, Ajayi Oluwatobi, ya yi magana game da motar. A rubutun da ya wallafa a shafin Twitter a ranar Talata, 18 ga watan Agusta, ya bayyana cewa musamman aka kera motar saboda yan Najeriya.
A dan takaitacen bidiyon, kamarar ta kewaya jikin motar domin ba mutane damar ganin wajenta.
An yi fentin motar da kalar bula da fari inda bamfar motar ta kasance dauke da wannan kala. Yana kuma da karfe kalar silba. Ga martanin mutane a kasa: @AyoOyalawo ya ce:
“Wannan ya yi kyau. Ina kaunar wannan kaya da aka kera a Najeriya. Dan Allah a bari mu ga yadda za mu tura wannan gaba”
A cewar @Bobbyk73040633, motar ta ba da ma’ana sosai.
@dashlyshair ya ce: “Ban shirya mallakar mota ba, amma ina taya Najeriya farin ciki. Daga karshe mun fara kaiwa inda ya kamata."
Kalli wani bidiyon:
SOURCE: Legit.ng
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

@INTERMIDIARY_NG ya ce: “Ya yi kyau sosai amma shin matsakaicin dan Najeriya zai iya siya? Babu matsakaicin dan Najeriya da zai so kashe naira miliyan 6 zuwa 8 a kan motar da aka kera a Najeriya; za su gwammaci su tuka gwanjon mota na waje. Wannan shine gaskiyar halin da ake ciki a kasarmu.”This looks good. I love this made in Nigeria stuff. Please let us see how we can push this further— The Godfather JP (@AyoOyalowo) August 19, 2020
It looks good but is it affordable for the average Nigerians? No average Nigerian will want to spend 6 to 8Million on a made in Nigerian Car; they will rather drive a Tokubo car that is foreign brand. That's the true situation in our nation.— ONUGBU ANDY OKWUISE (@INTERMEDIARY_NG) August 19, 2020
A cewar @Bobbyk73040633, motar ta ba da ma’ana sosai.
Make sense— Abdulkareem Momoh (@Bobbyk73040633) August 19, 2020
@dashlyshair ya ce: “Ban shirya mallakar mota ba, amma ina taya Najeriya farin ciki. Daga karshe mun fara kaiwa inda ya kamata."
I'm not ready to own a car, but I am happy for Nigeria. We are finally getting there.👏👍— dashlyshair (@dashlyshair) August 19, 2020
Kalli wani bidiyon:
Good morning Nigeria, turn on the lights! pic.twitter.com/vSjUPuwXX8— Ajayi oluwatobi (@jomamit_) August 19, 2020
SOURCE: Legit.ng
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
SAYI KWAKWKWARAR DATAR MTN MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A SHAFUKAN
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Kamfanin NORD: Nigeria ta ƙera motarta, duba hoto da bidiyo "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?