
Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna
Monday, 21 September 2020
Comment
Shagali da bidiri ya barke a jihar Edo, bayan gwamna Obaseki ya isa titin birnin Benin dake jihar. - Obaseki, dan takarar PDP ya samu nasarar lashe zabe bayan mummunan kayen da yayi wa Osagie Ize-Iyamu na jam'iyyar APC
Mutane da dama sun nufi gidan gwamnati saboda su hadu da gwamna da matarsa har da mataimakinsa Philip Shaibu Obaseki, matarsa da mataimakinsa tare da shuwagabannin PDP sun biyo tituna inda suke baje kolin murnarsa da annashuwa. Dubban mazauna jihar Edo sun bi ayari inda suke taya zababben gwamnan murnar nasara da ya samu a yayin zaben da ya gabata, The Cable ta wallafa.
Source: Legit.ng
DAGA:
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN:
KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
@FACEBOOK:
@TWITTER:
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL:
bzglobalservicelabari@gmail.com
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI:
0 Response to "Hotuna: Dubban mazauna Edo sun sha shagali bayan Obaseki ya fito murna a tituna"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?